Game da mu Tarurruka     Home
You are here: Articles >Hausa
Game da mu

Al-Huda International Cultural and Education Center (AICEC)

Duk ilahirum akidar mu daya, mahangarmu daya, kuma gurin daya. Muntaru ne karkashin sunan Al-Huda International Cultural and Education Center (AICEC) don yada addinin musulunci da kira zuwa gareshi kamar yadda yake a karantarwar Manzon-Allah (s.a.w.a.) da Ahlul-Bayt (a.s.)

Al-Huda International Cultural and Education Center (AICEC) bata da alaka da siyasa ko nemen riba.

Ya'yan ( Al-Huda International Cultural and Education Center (AICEC))

Mutane ne da ake zabe bayan laka'ari da cancantar kyautatuwar dabi'un su.

Kuma kofar ta a bude taka ga duk wani mutun Musulmi ma biyi Ahlul-Bayt (a.s.) wanda ya tara kyawawan dabi'u kamar yadda addinin musulunci ya karantar.

 

Manufofi da Ayukkan Al-Huda International Cultural and Education Center (AICEC)

  • Yada addinin Musulunci.
  • Taimakon Musulmi.
  • kokari donhada kan makarantinnen Musulunci ta. Tattaunawa da musanyar ra'ayi ta hanya mai ma'ana.
  • Gina samarin Musulunci.
  • Bayyanadda fassarar Qur'ani Kamar Yadda Karantarwar Ahlul-Bayt (a.s.) ta riwayo.
  • Koyarda kyawon zuciya da dabi'u.
  • Tabbatar da hadinkai don cimmam manufofin Al-Huda International Cultural and Education Center (AICEC)
  • Karantar da al'umma kyawon dabi'u, hadin-ka, sadaukarwa, taimakon juna da zama lafiya.i
 
Home | About us | Programes | Constitutions | Answers | Hausa | Albums | Videos |Contact us | الْعَرَبيّة
© Copyright 2010 Al-Huda International Cultural and Education Education Centre. All rights reserved.
Ashura day
Necessity Of Muslims Unity
Commemorating Qods With Palestinians
Remembering Imam Khomein (q.s.)
Iran @ 40: The Triumph Of An Islamic Revolution
Building culture of truth in Nigeria
Egotism
Let the sprit of Ghadde unite the umma
Nigerian youth and the crisis of self discovery
Season of greeds and the polical misfortunes
Sexual harassement and academic delima in Nigerian tertiary institutions
Abu-Talib : The Greatest Guardian of Islam
Al-Miqdad: Prophet's Companion
Al-Mukhtari:al: Thaqafy
Ammar bn Yasir
Ammar : With The Truth
Abu Dhar al-Ghifari
Habeeb bin Muazhi
Ja'far al-Tayyar: The Owner of the Two Wings
Miqdad: The Brave Sahabi
Musab al-Khair
Hadrat Abu Talib b. Abdul Muttalib
Hamza b. Abdul Muttalib With Abu-Jahl
Poor mam at the palace
Saeed bn Jubair
The moral sayings of the Wise
The story of Prophet Shu'ayb (a.s.)
Today is Valantine